Glossary Page Original Source Text/Audio Information Page Additional Resources Page GLOSS Tutorial GLOSS Questionnaire
Lesson OverviewActivity 1Activity 2Activity 3Activity 4Activity 5Activity 6
Girke-girke
Click for Teacher's Note Click for Instructions Click to Bookmark this Activity Reload Page - Clears Activity

TuraraTuwon Shinkafa

Tuwo wani abinci ne da kusan kowa a ƙasar Hausa ke amfani da shi. Ana yin tuwon da shinkafa, masara, dawa, gero, da kuma alkama. Haka kuma ana cin tuwo da miya iri-iri. Akwai miyar kuka, miyar zogale, miyar gyaɗa, da dai sauransu da dama.

Copyright DLIFLC - 2011
Video Tutorial
close